ha_tn/psa/107/017.md

743 B

Sun yi wawanci a cikin hanyoyinsu na tawaye

"Sun yi wawanci a cikin hanyoyi da suka yi wa Yahweh tawaye"

kuma ƙuntata

"kuma suka sha wahala." Musamman an ƙuntata su ta zama da ciwo. AT: "kuma sun zama da ciwo" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

suka kuma zo kusa da ƙofofin mutuwa

A nan yanayin "mutuwa" an bayyana shi kamar yadda wuri yake, "ƙofofin mutuwa" AT: "kusa su mutu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Daga nan suka yi kira ga Yahweh a cikin damuwarsu

Tana nuna cewa suna yin addu'a ga Yahweh don zaya taimake su. Dubi yadda ka fassara wannan a 107:4. AT: "Sa'an nan suka yi addu'a ga Yahweh don ya taimake su a cikin damuwarsu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)