ha_tn/psa/107/014.md

1.0 KiB

Ya fito dasu ... duhu da ɓoyewa

"Yahweh ya fito da waɗanda ke cikin kurkuku" ... Duka "duhu" da "ɓoyewa" suna da ma'ana daya mafin muhimmanci kuma suna amfani don jadada yadda kurkuku yake da duhu. Dubi yadda ka fassara wannan a 107:8. AT: "cikaken duhu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

Dãma mutane su yabi Yahweh domin alƙawarin amincinsa

"Bari mutane su yabi Yahweh domin ya kaunace su da aminci" ko "Yakamata mutane su yabi Yahweh domin aminci kaunansa." Anan kalma "ma" an yi amfani da shi don sad dar da marmari mai karfi domin mutane su yabi shi. Dubi yadda ka fassara wannan a 107:8. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-exclamations)

Domin ya karya ƙofofin tagulla ya kuma datse ginshiƙan ƙarfe

Duka waɗannan jimla na bayyana Yahweh yana yantacce mutanensa daga kurkuku kuma na da amfani don jadada cewa Yahweh da gaske ya yantacce. AT: "Ya yantacce mutanensa daga kurkuku" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])