ha_tn/psa/107/011.md

1.0 KiB

sun yi tawaye gãba da maganar Allah ... watsi da umarnin Maɗaukaki

Waɗannan jimla suna da ma'ana mai kama da kuma suna jadada yadda suka yi tawaye da Allah, wanda shine abin da ya sa aka ɗaure su cikin kurkuku. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Ya ƙasƙantar da zukatansu ta wurin shan wuya

A nan zuciyan tana wakiltar mutum, amma musamman son ransa. AT: "Ya ƙasƙantar da su ta wurin barin su su sha wuyan wahala" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

suka yi tuntuɓe kuma babu wanda zai taimake su ya ɗaga su

Kalman "tuntuɓe" na nufin da lokacin sa'ad da mutane samu kan su cikin yanayi mai wuya. AT: "suka shiga cikin damuwa kuma babu wanda zai taimake su fita cikin ta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Daga nan suka yi kira ga Yahweh a cikin damuwarsu

Tana nuna cewa suna yi addu'a ga Yahweh don zaya taimake su. Dubi yadda ka fassara wannan a 107:4. AT: "Sa'an nan suka yi addu'a ga Yahweh don ya taimake su a cikin damuwarsu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)