ha_tn/psa/107/008.md

814 B

Da ma mutane su yabi Yahweh domin alƙawarin amincinsa

"Bari mutane su yabi Yahweh domin ya kaunace su da aminci" ko "Ya kammata mutane su yabi Yahweh domin amincin kaunansa." Anan kalman "Ma" an yi amfani da shi a sad da da marmari mai karfi domin mutane su yabe shi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-exclamations)

Domin ya biya buƙatun begen masu jin ƙishi

"Domin yana bada ruwa ga masu marmarin ta--ga masu ƙishi"

da marmarin masu jin yunwa ya cika da abubuwa masu kyau

"kuma ga masu jin yunwa sosai da kuma marmarin abinci, ya ba su abubuwan masu kyau su ci"

cikin duhu da ɓoyewa

Duka biyu "duhu" da "ɓoyewa" suna da ma'ana daya mafin muhimmanci kuma ana yin amfani don a jadada yadda duha da kurkuku yake. AT: "cikin cikaken duhu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)