434 B
434 B
Suka yi yawo ... bisa hanyar hamada ... da zasu zauna
"Wasu mutane suka yi yawo" ... "bisa kan hanyar da ke cikin hamada" ... "da zasu iya zauna a cikin"
Daga nan suka yi kira ga Yahweh cikin damuwarsu
Tana nuna cewa suna yin addu'a ga Yahweh domin zaya taimaki su. AT: "Sa'an nan suka yi addu'a ga Yahweh don ya taimake su cikin damuwarsu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
ƙunci
"matsaloli" ko "bala'i"