ha_tn/psa/105/043.md

894 B

Ya bida mutanen sa suka fita ... zaɓaɓɓunsa da sowace-sowace fiye da gaban masu nasara.

Waɗannan jimla biyu suna da ma'ana daya mafin muhimmanci kuma suna da amfani tare don jadada cewa mutanen Allah suna da farinciki sa'ad da ya bida su daga Masar. Mutanen suna ta ihu na farinciki. AT: "Ya bida zaɓaɓɓun mutanensa da ihun farinciki da nasara" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

zaɓaɓɓunsa ... nasara

A nan "zaɓaɓɓe" na nufin da zaɓaɓɓen Yahweh. AT: "zaɓaɓɓe mutanensa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj) ... "biki" ko "farinciki"

kiyaye farillansa su kuma yi biyayya da shari'unsa

Waɗannan jimla biyu suna da ma'ana daya mafin muhimmanci kuma suna da amfani tare domin jadadawa. "Ajiyewa" farillansa na nufi a yi biyaya da su. AT: "yi biyaya da umurnensa da farilansa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)