ha_tn/psa/105/040.md

546 B

ya kuma kawo makwarwa

Zai zama da taimako a yi bayyana cewa makwarwa kanana tsuntsaye ne da Yahweh ya aika domin su ci. AT: "kuma Yahweh ya aika da kanana tsuntsaye su ci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

da gurasa daga sama

Yahweh ya sa manna, irin gurasa, da ta faɗi daga tsararrin sama. AT: "da gurasa da ta faɗi daga tsararrin sama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ya malala

"ruwan ya malala

tuna a ransa

Wannan na nufi tuna da. AT: "tuna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)