ha_tn/psa/105/037.md

1.1 KiB

Ya fito da Isra'ilawa tare da azurfa da zinariya

A lokacin da Isra'ilawa suka bar Masar sun ɗauki azurfa da zinariyan tare da su. AT: "Ya fito da Isra'ilawa daga Masar tare da azurfa da zinariya cikin mallakansu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

babu wani cikin kabilunsa da yayi tuntuɓe a hanya

Ba wanda aka bari a baya. Ana iya bayyana wannan gaskiya ma AT: "dukkan kabilunsa son iya yin tafiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

Ya shimfiɗa girgije a matsayin abin rufa

A nan marubucin zabura yana bayyana Yahweh na ajiye girgije cikin tsararrin sama sai ka ce yana shimfiɗa tufa a waje. Girgijen "abin rufa" ne don ta kare su daga rana. AT: "Ya ajiye girgije cikin tsararrin sama ta kare su daga zafin rana" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

ya kuma yi wuta ta haskaka dare

Yahweh ya ajiye ginshikin wuta a cikin tsararrin sama ta bayar da haske cikin dare. AT: "Ya ajiye wuta a tsararrin sama ta kaskaka dare" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)