ha_tn/psa/105/034.md

812 B

fãri masu yawan gaske

"akwai fãri masu yawan gaske"

Fãrin suka cinye dukkan ganyayyaki ... suka cinye dukkan amfanin gona

Waɗannan jimla biyu suna da ma'ana daya mafin muhimmanci kuma suna yi amfani tare domin jadadawa. AT: "Kwarin sun cinye dukkan tsire-tsire da kuma dukkan amfanin gona kasar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Ya kashe kowanne ɗan fari a cikin ƙasar, 'ya'yan farin dukkan ƙarfinsu

A nan jimla na biyu game da "'ya'yan farin" an yi amfani a bayyana "ɗan fari" a cikin jimla na farko. AT: "Ya kashe kowanne ɗan fari a cikin kasar, wanda sune 'ya'yan farin na dukkan ƙarfinsu" ko "Sa'an nan Yahweh babban yaro a cikin kowanne gida na mutane Masar" (UDB) (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])