ha_tn/psa/105/031.md

486 B

Mahaɗin Zance:

Marubucin zabura ya cigaba da bayyana hukuncin Yahweh a bisan Masar.

gungun ... ƙwari ... ƙanƙara

babban kungiyoyin masu tashiwa sama ... kanana kwari masu tashiwa sama kamar ƙudaje amma karami ... kankara da ke faɗi daga tsararrin sama kamar ruwan sama

Ya lalata ... ya karya

Allah ya sa kankara, ruwan sama, da walkiya su lalata kuringun inabinsu da itatuwan. AT: "Ya sa ta hallaka ... kuma ta karye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)