ha_tn/psa/105/024.md

787 B

Yahweh yasa mutanen sa suka yi 'ya'ya

Marubuci yana magana game da karuwan Isra'ila sai ka ce su tsiro da su kan ba da 'ya'ya itace masu yawa. "Allah na kara lambar mutanensa kwarai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

suka ƙi Jinin mutanensa, suka muzguna wa bayinsa

"suka ƙi mutanensa kuma suka muzguna wa bayinsa"

Suka aikata alamunsa a tsakiyar masarawa, al'ajibansa a ƙasar Ham

Waɗannan jimla biyu na da ma'ana daya mafin muhimmanci kuma suna yi amfani tare domin jadadawa. AT: "Musa da Haruna suka aikata mu'ujizai na Allah cikin Masar atsakanin zuriyar Ham" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

al'ajibansa

Za a iya kara kalmomin da aka rasa. AT: "kuma suka aikata al'ajibansa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)