ha_tn/psa/105/020.md

483 B

Sarki ya aika da bayi su sake shi; shugaban mutanen ya 'yantar da shi

Waɗannan jimla biyu na da ma'ana daya mafi muhimmanci kuma suna yi amfani tare don jadada cewa tsarkin ya sake Yosef. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Daga nan Isra'ila ya zo cikin Masar

A nan "Isra'ila" na nufi da Yakubu. Yakubu har ila yau ya kawo iyalinsa tare da shi. AT: " Daga nan Isra'ila kuma da iyalinsa sun zo cikin Masar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)