ha_tn/psa/105/018.md

592 B

sarƙoƙi

ƙarfe na hani da ake amfani don daure wuyar hannu na fursunoni ko idanun sãwu biyu tare

Aka ɗaure ƙafafunsa da sarƙoƙi; a bisa wuyansa aka sa maɗaurin ƙarfe

Waɗannan kalamai za a iya sake bayyani kamar mai yi. AT: "Masarawa sun ɗaure ƙafafunsa da sarƙoƙi; sun sa maɗaurin ƙarfe a bisan wuyansa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

kuma maganar Yahweh ta gwada shi

A nan "maganar" na nufi da sakon Yahweh. AT: "sakon Yahweh ta gwada shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)