402 B
402 B
Mahaɗin Zance:
Marubucin zabura na rubutawa game da Isra'ila.
sabili da su
"sabili da kan su." Wannan na nufi da Isra'ila.
Kada ku taɓa shafaffuna
A nan "taɓa" na nufin lahani, tana nan karin azama ce Yahweh ya yi amfani ya kara ƙarfafa gargaɗinsa da ba zai yi wa mutanensa lahani ba. AT: "Kada ku yi wa mutane da na shafe lahani ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)