ha_tn/psa/105/012.md

476 B

Mahaɗin Zance:

Marubucin zabura na rubutawa game da Isra'ila.

kuma suna baƙi a ƙasar

Tana nuna cewa "kasan" na nufi da Kan'ana. AT: "kuma suna baƙi a cikin ƙasar Kan'ana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Suka tafi daga

"Sun cigaba da yin yawo"

daga al'umma zuwa al'umma kuma daga masarauta zuwa wata

Waɗannan jimla biyu suna da ma'ana masu kama kuma suna amfani tare domin jadadawa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)