ha_tn/psa/105/007.md

581 B

Cikin ransa yana ajiye ... maganarsa da ya umarta

Waɗannan jimka biyu sun yi kama a ma'ana kuma ana amfani da su tare domin jadadawa. Kalma "magana" na nufi da alƙawari. AT: "Yana ajiye a ransa alƙawarinsa har abada, alƙawari da yi" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

yana ajiye a zuciya

Wannan na nufi a tuna da kuma a yi tunani game da wani abu. AT: "tuna da" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

dubun tsararraki

1,000 tsararraki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)