588 B
588 B
Ku biɗi Yahweh da ƙarfinsa
A "neman ƙarfin Yahweh" na nufi a roki shi ya ƙarfafa shi. AT: "(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
al'ajibansa da kuma
Zai zama da taimako a kara da kalmomin wanda aka rasa. AT: "tuna da al'ajibansa da kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
dokoki daga bakinsa
A nan "baki" na nufi da abubuwan da ya yi magana. AT: "dokoki da ya riga ya yi magana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ku zuriyar Ibrahim ... ku mutanen Yakubu
Mawallafi ya yi magana da Isra'ilawa, na kiran su da waɗannan sunaye.