ha_tn/psa/105/001.md

732 B

Muhimmin Bayyani:

Ana samun daidaici a waƙoƙin Hebraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

ku kira bisa sunansa ... Kuyi taƙama cikin sunan sa mai tsarki

A nan "suna" na wakilcin Yahweh. AT: "ku kira gare shi ... Kuyi taƙama cikin Yahweh" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

al'ummai

Wannan na nufi da mutane da ke cikin al'ummai. AT: "mutane cikin al'ummai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

bari zuciyar waɗanda ke biɗar Yahweh ta yi farinciki

A nan "zuciyar" na wakilcin mutum wanda ke neman Yahweh. AT: "bari mutane da ke neman Yahweh su yi farinciki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)