ha_tn/psa/103/020.md

438 B

dake yin nufinsa

Wannan karin magana ce mai ma'ana "yi nufinsa." AT: "yi nufinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

a dukkan wuraren da ya ke mulki

"yi yabonsa cikin dukkan wuraren da ya ke mulki"

da dukkan raina

"da dukkan kaina"mko "da dukkan rai na." Wannan jimla na nufi cewa zaya yabi Yahweh da zuciya xaya kuma an yi amfani do jadada dukufansa a gare shi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)