759 B
759 B
har abada abadin
Wannan yana nufi da cewa kauna Yahweh yana cin gaba har abada. AT: "zai ci gaba har abada" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)
Sun kiyaye alƙawarinsa sun kuma tuna su yi biyayya da dokokinsa
Wadannan jimla biyu suna da ma'ana mai kamar da. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)
Yahweh ya kafa kursiyinsa a sammai
A nan mulkin Yahweh amasayi sarki na nufi da kamar yadda "kursiyinsa." AT: "Yahweh ya dauka kujeransa a cikin sammai inda yana mulki kamar sarki" (UDB) (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
masarautarsa kuma na mulkin kowa
Anan na nufan Yahweh da "mulkinsa" don ya jadada ƙarfin ikonsa amasayi sarki. AT: "yana mulki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)