ha_tn/psa/103/014.md

1.0 KiB

ya sani cewa mu ƙura ne

Sa'ad da Yahweh ya yi halitan Adamu mutum na farko ya yi halita shi ne daga ƙura. AT: "yana tuna cewa yayi halitan mu daga ƙura" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ga mutum, kwanakinsa kamar ciyawa ce

Cikin wannan tamka, tsawon rayuwan mutum na kasancewa an kwatanta ta da gajerewan tsawon lokacin da ciyawa ke girma kafin ta mutu.AT: "Tsawon rayuwan mutum gajerewa ne kamar na ciyawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

yakan yi yabanya kamar furen saura

Cikin wannan tamka, yadda mutum yana yi girma bisan lokaci an kwatanta da yadda fure ke yin girma. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Iska ta kan hura ta kansa, sai kuma ya ɓace ... yadda yayi girma

Wadannan jimla na ci gaba da magana game da furen da kuma ciyawa. Sun kwatanta yadda furen da kuma ciyawa su kan mutu da yadda mutu ya kan mutu. AT: "Iska ta kan hura ta kan furen da ciyawa kuma su ɓace, kuma ba wanda zai san yadda tayi girma--haka nan mutum yake" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)