ha_tn/psa/103/011.md

736 B

Domin kamar yadda sammai ke nesa da ... ga masu girmama shi

Tamka yana kwatanta nisan mai girma sakani sama da duniya da yawan kauna Allah zuwa ga mutanensa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Kamar yadda gabas tayi nisa da ... kawar da laifofin zunubanmu daga gare mu.

Nisan da ke sakani gabas da yamma ta na da nisa sosai da ba za a iya aunawa ba. Cikin wannan tamka, cewa nisa na kasancewa kwatanci da yadda nisan da Allah yana motsa laifofin mu daga gare mu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Kamar yadda mahaifi ke tausayin ... masu girmama shi

Anan mawallafi ya kwatanta tausayin mahaifi ga 'ya'yansa da tausayin Yahweh ga masu girmama shi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)