ha_tn/psa/103/009.md

503 B

Ba kullum ya kanyi horo ba; ba kullum kuma ya kanyi fushi ba

Wadannan jimla biyu suna da ma'ana masu kama da. Abun na biyu na ƙarfafa tunani na farko. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Baya yi mana bisa ga... ko ya saka mana

Waɗannan jimla biyu daidaici ne kuma yana jadada cewa Allah ba ya huronmu kamar yadda ya cancanci mu. AT: "Ba ya saka mana da hukuncin da ya cancanci mu domin zunubanmu ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

yi mana

"horonmu"