ha_tn/psa/103/003.md

821 B

Ya ceci ranka daga hallaka

Wannan na nufi cewa Yahweh ya rike shi da rai. AT: "Ya ceci ni daga mutuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ya ƙosar da ranka da abubuwa masu kyau

Jimla "ranka" na nufi "kai," amma tana jadada cewa Yahweh ne bayar da albarku cikin rayuwa. AT: "Ya ƙosar da kai da abubuwa masu kyau ta rayuwanka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ƙuruciyarka ta sabunta kamar gaggafa

Ka zama da "sabuntuwan ƙuruciyar" na nufi ka ji matasa kuma. Anan Dauda ya kwatanta yadda yake jin samartaka da hanzari da ƙarfi na gaggafa. AT: "ka ji matashi kua kana da ƙarfi kamar gaggafa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

ƙuruciyarka

"ƙuruciya" yana nufi ƙarfi da wani yake da shi kamar matashi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)