ha_tn/psa/103/001.md

821 B

Muhimmin Bayyani:

Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

Zabura ta Dauda

Zai yiwu ma'ana sune 1) Dauda ne ya rubuta Zabura ko 2) zabura game da Dauda ne ko 3) zabura yana cikin salo na zaburan Dauda.

Ina godiya ga Yahweh da dukkan raina, da dukkan abin da ke cikina, Ina yabon sunansa mai tsarki

Wadannan jimla biyu na ma'ana abu daya ne kuma na jadada yadda zaya yi wa Yahweh yabo kwarai. AT: " Zan yi wa Yahweh yabo da dukkan abin da ke ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

dukkan abin da ke cikina

"dukkan ni" ko "dukkan abin da ke ni." Dauda ya yi amfani da wannan jimla na nufin kansa kuma don jadada dukufansa ga Yahweh. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)