344 B
344 B
duk zasu tsufa
Kalman "su" na nufi "da duniya" da "sammai"
shekarunka kuma basu da iyaka
Anan Dauda ya bayyana tsawon lokaci da Allah na da rai kamar yadda "shekarunsa." Ana iya rubuta wannan a fom na aiki. AT: "zaka rayu har abada" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-doublenegatives]])