ha_tn/psa/102/023.md

632 B

ɗauke ƙarfina

Dauda ya bayyan Allah ne sanadi ya zama kumama sai ka ce ƙarfinsa wani abu wanda za'a iya gani wanda za'a iya ɗauke shi daga nan. AT: "ya yi sanadin in zama kumama" (UDB) (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kwanakina

Kalman "kwanaki" ana na nufi da rayuwansa. AT: "rayuwana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kada ka kawar dani

Dauda yana rokon Allah kada ya bar shi ya mutu. AT: "kada ka ɗauke ni daga nan duniya" (UDB) ko "kada ka bar ni in mutu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kana nan a dukkan tsararraki

"kana kasancewa a dukkan tsararraki"