ha_tn/psa/102/019.md

496 B

Domin ya dubo ƙasa daga can sammai; Daga samaniya Yahweh ya dubi duniya

Wadanan jimla biyu suna da ma'ana kama da kuma suna da amfani tare domin jadada yadda Allah yana duba ƙasa daga sama. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

tsawo mai tsarki

"wurinsa mai tsarki can bisa duniya"

waɗanda aka hukuntawa mutuwa

Ana iya bayyana wannan cikin fom na aiki. AT: "waɗanda hukumomin suka yanke masu hukumcin mutuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)