ha_tn/psa/102/017.md

482 B

wulaƙantattu

Wannan na nufi da wulaƙantattu mutane. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)

ba zai ƙi addu'arsu ba

Wannan ana iya bayyana ta cikin fom mai yaƙini. AT: "Yahweh zaya amsa addu'ar su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublenegatives)

Za a rubuta wannan saboda tsararraki masu zuwa

Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: "Zan rubuta wannan domin tsararraki masu zuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)