ha_tn/psa/102/007.md

190 B

Na kwanta ba tare da yin barci ba, kamar tsuntsun dake kaɗaici

Marubuci ya kwatanta kanasa da tsuntsu don ya jadada kaɗaici da yake ji. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)