ha_tn/psa/102/005.md

642 B

Na zama kamar zalɓe a hamada

Ya kwatanta kaɗaicinsa da na zalɓe, wanda sau da yawa na ba da alama zaman kadai maimakon zaman da sauran tsuntsaye. AT: "Ina nan mai kadaici da kas kantattu kamar da zalɓe cikin hamada" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

zalɓe

babban tsuntsu mai cin kifi

na zama kamar mujiya a kufai

Mawallafi ya ci gaba da bayyana kaɗaici ta wuri kwatanta kansa da mujiya cikin kango da akayi watsi dashi. AT: "Na zama kaɗai kamar mujiya cikin kango da akayi watsi dashi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Mujiya

Wannan tsuntsu ne da yake a farke da dare. AT: "tsuntsun dare"