ha_tn/psa/102/003.md

938 B

kwanakina sun wuce kamar hayaƙi

A nan "kwanakina" na nufin da rai marubuci kuma da ra'ayi na "hayaƙi" wani abu ne da yake ɓace wa da sauri. AT: "raina yana wucewa da sauri" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

ƙasusuwana kuma na ƙuna kamar wuta

A nan marubuci yana nufin da "jikinsa" kamar yadda "ƙasusuwansa." AT: "jikina yana ji kamar tana ƙunawa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]]) '

An buge zuciyata

A nan marubucin yana nufin da kansa kamar yadda "zuciyarsa." Wannan na iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: "I na cikin fid da zuciya" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

na zama kamar ciyawar data bushe

Wannan wani hanyar ce na bayyana fid da zuciyarsa. AT: "Ina jin kamar ina bushewa kamar ciyawa da ke yanƙwane wa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)