585 B
585 B
Muhimmin Bayyani:
Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])
wanda ya ke cikin ƙunci
Wannan yana nufin da mutu wanda ya ke cikin kunci. AT: "mutum wanda ya ke cikin kunci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)
cikin damuwa
"suma" ko "ƙumama"
ya kuma zuba makokinsa gaban Yahweh
Yadda marubuci ya bayyana makokinsa aka kwatanta shi da zuban ruwa. AT: "da yardan kai ya bayyana bakin cikinsa ga Yahweh" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)