ha_tn/psa/100/004.md

581 B

da godiya

"yayin da yana godiyansa" ko "yayin da yana ba da godiya gare shi"

albarkaci sunansa

Kalman "suna" metonym ne domin Yahweh da kansa. AT: "albarkaci Yahweh" ko "yi abin da yana sa Yahweh farinciki." Dubi yadda "bari sunansa mai daraja ya zama da albarka" an fassara ta cikin 72:18. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

gaskiyarsa kuma har dukkan tsararraki ne

"gaskiyarsa yana dawwama har dukkan tsararraki " (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

dukkan tsararraki

"ƙarni bayan ƙarni." Dubi yadda an fassara wannan cikin 89:3.