ha_tn/psa/100/001.md

678 B

Muhimmin Bayyani:

Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

Kuyi ihu da farinciki ga Yahweh

"Ku ta da ihu ga Yahweh." Dubi yadda an fassara "ihu" cikin 47:1.

dukkan duniya

Wanna yana nufi dukkan mutane duniya. AT: "kowa da kowa a duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kuzo gabansa

Marubucin zabura yana magana sai ka ce yana gaya wa masu karatu su je cikin dakin kursiyin na sarki. AT: "ku je inda ya ke da waƙoƙin farinciki" ko "yana iya jin ka, don haka ku rera waƙar don farincikn" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)