ha_tn/psa/098/007.md

944 B

Sai teku yayi ihu da dukkan abin dake cikinsa

Marubucin zabura ya yi magana sai ka ce teku mutum ne wanda zai iya ihu ga Allah. AT: "Bari ta zama sai ka ce tekun da dukkan abin dake cikinta su yi ihu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

duniya da waɗanda ke zaune cikinta

Marubucin zabura ya yi magana sai ka ce duniya mutum ne. AT: "kuma bari duniya da waɗanda ke zaune a cikinta su yi ihu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])

Sai rafuffuka su tafa hannuwansu, sai duwatsu kuma su rera waƙar yabo

Marubucin zabura ya yi magana sai ka ce rafuffukan da duwatsun mutane ne wanda zasu tafa da kuma ihu. AT: "Bari ta zama kamar yadda ko da yake rafuffuka suna tafa hannuwansu kuma duwatsun suna ihu domin murna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

gaskiya

"gaskiya" ko "yin amfani da ma'auni daya domin kowa da kowa"