ha_tn/psa/098/003.md

750 B

tuna da

"tuna da." Dubi yadda "tuna da" an fassara ta cikin 20:3. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

dukkan iyakokin duniya ... dukkan duniya

Wannan metonyms ne domin mutanen duniya. AT:m"mutane daga dukkan iyakokin duniya ... dukkan mutanen duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

zasu ga nasarar Allahnmu

Suna mai zuzzu'rfar ma'ana "nasara" ana iya fassara ta ta yin amfani da fi'ili "cin galaban wani ko wasu." AT: "zasu ga Allahmu ya ci galaban abokan gabansa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

ɓarke da waƙa ... kuyi waƙa domin murna ... kuyi waƙoƙin yabo

"ba zato ba tsammani ya fara yin waƙa da farinciki" ... yi waƙa domin kana da farinciki" ... yi waƙa ga Allah"