ha_tn/psa/098/001.md

987 B

Muhimmin Bayyani:

Ana yawan samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

hannunsa na dama da damtsensa

Kalma "hannun dama" da "damtse mai tsarki" na nufi ƙarfin Yahweh. Tare sun jaddada yadda girman ƙarfinsa yake. AT: "girman ikonsa kwarai yana da" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]])

hannun dama ... damtse mai tsarki

Mafin yawa iko da gwanin hannu ... Anan "damtse" metonym ne domin iko. AT: "iko da ke na shi ne kadai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ya nuna adalcinsa a fili ga dukkan al'ummai

Suna mai zuzzu'rfar ma'ana "adalci" ana iya fassara ta ta yin amfani da siffa "adali." Kalma "al'ummai" metonym ne domin "mutanen da zasu rayu cikiin dukkan al'ummai." AT: "nuna mutanen da suna rayuwa cikin dukkan al'ummai cewa shi adali ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)