ha_tn/psa/094/014.md

1006 B

hukunci zai sake zama da adalci

Marubucin zabura ya yi magana game da waɗanɗa suna hukunci sai ka ce shawara da sun yanka kenan. Suna mai zuzzurfar ma'ana "hukunci" ana iya fassara ta da fi'ili "hukunta." AT: "mahukunta zasu hukunta da adalci" ko "mahukunta zasu yanke shawara da adalci" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])

masu zuciya nagari

Siffa kalma nan "masu zuciya nagari" ana iya fassara ta kamar maganan suna. AT: "waɗanɗa zuciyar su na nan daidai da Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)

Wa zai tashi ya kuɓutar dani daga masu mugunta? Wa zai tashi domin na daga mugaye?

Wannan ana iya fassara ta kamar bayani. AT: "Ba wanda zai kuɓutar dani daga masu mugunta. Ba wanda zai taimaki ni fada da mugaye." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

mugaye

Siffan "mugaye" ana iya fassara ta kamar kalma suna. AT: "mugaye mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)