ha_tn/psa/094/010.md

714 B

Muhummin Bayyani:

Marubuci ya ci gaba da umurta miyagun mutane.

Shi dake horon al'ummai, ashe ba zai tsautar ba?

Wannan tambaya za'a iya fassara ta kamar bayani. Tana nuna cewa Yahweh na gyara mutanensa. AT: "Ka sani cewa Yahweh na gyara al'ummai, don ka iya tabbata cewa yana gyara mutanensa" ko "zai horon mutanensa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

cewa turiri ne kawai

A nan an kwatanta tunani mutane da tururi wanda ke ɓace wa cinkin iska. Wannan musili ya nuna yadda suke da rashin muhimminci kuma da mara amfani. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

tururi

"tururi." Dubi wannan kalma an fassara ta cikin 39:10