ha_tn/psa/094/005.md

645 B

ƙuntata wa al'umma

Anan kalman (wato metonym) "al'umma" yana nufin da mutane na al'umman. AT: "ƙuntata wa mutane na al'umman" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Sun buge

Marubuci zabura ya yi magana game da mutane masu iko suna mugun zalunta mutane marasa iko sai ka ce suna hudamah su ko karya su gutsuri-gutsuri. AT: "Sun cũtar dasu kwarai." Dubi yadda "karya gutsuri-gutsuri" an fassara ta a 72:4. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

gwauruwa ... marayu

"mata wanda mazan sun mutu" ... "yara da babu ubanninsu"

Allah na Yakubu bai kula da abin ba

"Allah na Isra'ila ba ya gani abinda muna yi"