ha_tn/psa/094/001.md

673 B

Muhummin Bayani:

Ana yawan samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

haskaka a bisan mu

"nuna kanka" ko "bayyana ãdalcinka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ka tashi tsaye mai shari'ar duniya ka ba masu girman kai abin da ya kamance su

"Zo, mai shari'ar duniya, kuma ka hori masu girman kai"

Ka tashi tsaye

Marubucin zabura ya yi magana game da farko yin wani abu kamar tashiwa ne. Indan yarenka yana da kalma na farko a aikata, yi amfani da ita a nan. AT: "Ɗauki mataki" ko "yi wani abu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)