ha_tn/psa/093/005.md

626 B

Manyan ... abin dogara ne na hakika

mai isan tunani sosai ... "kullum tana nan daidai" ko " ba ta chenjawa faufau (UDB)

tsarki ya ƙayata gidanka

Marubucin zabura ya yi magana game da gidan Yahweh sai ka ce mece ne da take sa tufafi mai kyau gani ko kayan ado na zinare kuma game da tsarkin Yahweh kamar tufafi mai kyaun gani ko kayan ado zinare. AT: "gidanka yana da kyau gani domin kai mai tsarki ne" ko "tsarkinka na sa gidanka kyau yadda tufafi masu kyau kuma yadda kayan ado na kara wa mece kyau" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

gidanka

haikalin cikin Yerusalem

ƙawata

tasa kyaun gani