ha_tn/psa/093/003.md

770 B

tekuna ... tekuna

wadansu juyi kan ce "ambaliya ... ambaliya." Kalma nan sau da yawa na nufi rafikogi (dubi "kogin," 72:8), amma tekuna ... tekuna" an zabe shi ana saboda tekuna,, ba kogi, samun "rakuman ruwa" da "haɗari da ruri."

ruri

yin dogo, ƙara mai ƙarfi.

Sun fi dukkan sauran ambaliyoyi masu ikon karya teku

Kalma nan "masu ikon karya teku" na nufi asalin abu daya kamar "sauran ambaliyoyi" kuma na jaddada yadda girman wadda nan ambaliyoyi suke. AT: "Fiye the da faduwa na dukan wadda nan ambaliyoyin teku masu girma sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

na sama

Marubucin zabura ya yi magana game da inda Allah na zama sai ka ce tana sama bisan duniya ne. AT: "cikin sama" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)