ha_tn/psa/093/001.md

884 B

Muhummi Bayani:

Ana yawan samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]]|Poetry and [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]]|Parallelism)

yana saye da daraja; Yahweh yasa sutura ya kuma yiwa kansa ɗammara da ƙarfi

Marubucin zabura ya yi magana game da ƙarfin Yahweh da darajan sai ka ce abubuwa ne da Yahweh ke sa. AT: "ya nuna kowa da kowa ceewa shine sarki mai iko duka" ko "darajansa na nan don duka su gani, kamar tufafi da sarki ke sa; kome game da Yahweh na nuna cewa na da ƙarfi kuma ya na shirye ya yi aiki mai girma" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]]|Metaphor and [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]]|Simile)

daraja

da iko na sarki da kuma yadda sarki ke yi

yiwa kansa ɗammara

saka bel--madauri ne na fata ko wani kaya da mutum ke sa kewaye da ƙugunsa--ya shirya shi domin aiki ko yaki