ha_tn/psa/092/014.md

774 B

Suna ba da 'ya'ya

Marubucin zabura na magana game da mutane masu adalci sai ka ce su itatuwa ne masu haifar da abinci. AT: "Allah ya ji daɗi su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

suna nan kore shar

Marubucin zabura na magana game da mutane masu adalci sai ka ce su itatuwa ne. AT: "sun zama da ƙarfi kuma da lafiya" ko "kullum suna yi abinda Allah na jin daɗi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kore, don ayi shela cewa

Mai yiwuwa tana ma'ana 1) "kore, don su iya shela" ko 2) "kore, Wannan na nuna cewa"

Shi ne dutsena

Yahweh ne wanda yana kare ni." MArubucin zabura na magana game da Yahweh sai ka ce shi dutse ne da zai kare shi. Dubi yadda an juya wannan cikin 18:2. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)