532 B
532 B
daƙiƙin
mai tashin hankali da wawa
Lokacin da miyagu suka firfito kamar ciyawa
Wannan yana kwantanta mungaye mutane da ciyawa, wanda ya ke tsiro da sauri kuma cikin wurare masu yawa. AT: "Lokacin da mungaye mutane na ɓullo da sauri kuma da alama na ko'ina, kamar ciyawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)
an miƙa su ga hallaka ta har abada
Wannan za a iya juya ta cikin fom na aiki. AT: "Allah ya yanke shawarar cewa zai hallaƙa su gaba daya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)