ha_tn/psa/092/004.md

847 B

ta wurin ayyukanka

Shi suna mai zuzzurfar ma'ana "ayyukanka" za a iya bayana ta da sharaɗin dangi "abin da ka yi." AT: "da mene ne ka yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

ayyukan hannuwanka

Shi suna mai zuzzurfar ma'ana "ayyukan hannuwanka" za iya bayana ta da sharaɗin dangi "abin da hannuwanka ya yi." Kalman nan "hannuwan" (synecdoche) wata kalma ne domin dukan mutum. AT: "Abin da ka yi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])

Tunane-tunanenka suna da zurfi

"Ba zamu iya fahinta abin da ka shirya ka yi sai ka yi shi"

Tunane-tunanenka

Shi suna mai zuzzurfar ma'ana kalma " tunane-tunanenka" za a iya bayana ta da sharaɗin dangi. AT: "Abin da ka yi tunani" ko "Abin da ka shirya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)