ha_tn/psa/092/001.md

767 B

Muhummin Bayani:

Ana yawan samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubia [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

yi waƙar yabo ga sunanka, Maɗaukak

Kalaman nan "sunanka" wata kalma don "kai." AT: "a rerar yabo gare ka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

yi shelar alƙawarin amincinka ... gaskiyarka

Shi suna mai zuzzurfar ma'ana "amincin" ana iya bayana ta da siffa "amintacce." AT: "gaya wa mutane cewa kai amintacce ne don rikon alƙawarinka" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]]) ... Shi suna mai zuzzurfar ma'ana "gaskiyar" ana iya bayana ta da siffa "gaskiya ne." AT: "cewa duk abin da ka ce gaskiya ne" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])