ha_tn/psa/091/014.md

747 B

Saboda ya sadaukar da kansa gare ni ... Zan kasance tare da shi a cikin masifa

"Saboda ya na kauna ta" ... Wannan a na iya mai da a bayyane. AT: "Zan kasance da shi sa'ad da ya na cikin masifa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Zan ƙosar da shi da tsawon rai

Marubucin zabura ya yi magana game da rai sai ka ce wani abu ne da wani zai iya ci. AT: "Zan bar shi ya rayu da tsawon kuma da rai mai farin ciki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kuma nuna masa cetona

"kuma zan nuna masa cetona." Marubucin zabura ya yi magana game da aikin da Allah ke yi don ceto mutane sai ka ce abu ce ta jiki. AT: "Zan cece shi domin ya san ni ne wanda na cece shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)